Laftanal Yerima: Abin da muka sani game da sojan ruwa da ya fatattaki Wike a Abuja
Laftanar A.M Yarima, jami’in sojan ruwa daga Kaduna, ya zama gwarzo bayan ya tsaya kai da fata ga Ministan Abuja, Nyesom Wike, a rikicin Gaduwa da ya jawo cece-kuce.
Laftanal Yerima: Abin da muka sani game da sojan ruwa da ya fatattaki Wike a Abuja Read More »




















