Barazanar Trump: Gwamnatin Tinubu ta fadi halin da ake ciki kan tattaunawa da Amurka
A labarin nan, za a ji cewa Najeriya ta tabbatar da cewa ana samun fahimtar juna a tattauna wa da ake yi tsakaninta da kasar Amurka bayan barazanar Donald Trump.
Barazanar Trump: Gwamnatin Tinubu ta fadi halin da ake ciki kan tattaunawa da Amurka Read More »




















