Ana cikin rudani: Wasu sun kona amarya da uwargida a gidan aurensu a Kano
Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ce tana binciken domin gano waɗanda ake zargi da hallaka wasu matan aure – uwargida da amarya – ta hanyar cinna musu wuta.
Ana cikin rudani: Wasu sun kona amarya da uwargida a gidan aurensu a Kano Read More »





