Sowunmi ya hango wurin da gwamnatin Tinubu ta yi kuskure a rigimar Wike da matashin soja
Segun Sowunmi ya zargi gwamnatin Tinubu da rashin daukar matakin sa ya dace kan takaddamar da ministan Abuja, Nyesom Wike ya yi da matashin soja, A. M Yerima.
Sowunmi ya hango wurin da gwamnatin Tinubu ta yi kuskure a rigimar Wike da matashin soja Read More »








