Ta’addanci: Shugaban Nijar, Tchiani ya fito da sababbin zarge zarge a kan Faransa
A labarin nan, za a ji yadda shugaban sojin kasar Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya bayyana sababbin zarge-zarge a kan kasar Faransa da kawayenta.
Ta’addanci: Shugaban Nijar, Tchiani ya fito da sababbin zarge zarge a kan Faransa Read More »