Rigima za ta kare: Majalisar dattawa ta bude ofishin Natasha bayan wata 6
Majalisar dattawan Najeriya ta bude ofishin Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan bayan rufe shi na sama da wata shida. Ana hasashen za ta iya komawa ofis a gaba.
Rigima za ta kare: Majalisar dattawa ta bude ofishin Natasha bayan wata 6 Read More »