Bayan mutuwar Mashood, mai martaba sarki ya nada sabon babban limamin kasar Oyo
Alaafin na Oyo, Oba Akeem Owoade, ya nada Bilaal Akinola a matsayin sabon babban limamin Oyo bayan shekaru biyu da kujerar ta kasance babu mai rike da ita.
Bayan mutuwar Mashood, mai martaba sarki ya nada sabon babban limamin kasar Oyo Read More »





