Wike ya sake ballo aiki, ya fadi manyan abubuwan da ya damu da su
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya fito ya bayyana cewa ko kadan bai damu da maganganun jama’a a kansa ba. Wike ya ce siyasa ta gaji suka dama.
Wike ya sake ballo aiki, ya fadi manyan abubuwan da ya damu da su Read More »