Tsohon hafsan tsaro, Irabor ya tsoma baki kan rigimar Wike da matashin soja a Abuja
Tsohon babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor ya nuna takaici kan munanan kalaman da Wike ya fada wa A. M Yerima duk da yana sanye da kakin soja.
Tsohon hafsan tsaro, Irabor ya tsoma baki kan rigimar Wike da matashin soja a Abuja Read More »





















