Ganduje ya hadu da shugaban kasa, Tinubu ya magantu kan zargin kisan Kiristoci
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce babu wani kisan kiyasin addini da ake yi a Najeriya, ya ce duk irin jita-jitar da ake yadawa karya ce don ta da hankula.
Ganduje ya hadu da shugaban kasa, Tinubu ya magantu kan zargin kisan Kiristoci Read More »