Nigeria @65: Atiku ya caccaki Tinubu kan yunwa da tsaro, ya bukaci kifar da APC
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce gwamnatin Bola Tinubu ta gaza magance matsalar tsaro a Najeriya. Ya bukaci kifar da Tinubu a 2027.
Nigeria @65: Atiku ya caccaki Tinubu kan yunwa da tsaro, ya bukaci kifar da APC Read More »