“A fito da rahoto”: Otedola ya fusata kan zarginsa da badakalar tallafin mai
A labarin nan, za a ji yadda kalaman hadimin tsohon Mataimakin Shugaban Kasa su ka bata wa hamsahkin mai arziki a Najeriya, FemiOtedola rai matuka.
“A fito da rahoto”: Otedola ya fusata kan zarginsa da badakalar tallafin mai Read More »