An hallaka shedanin dan bindiga, matasa sun kona fadar Sarki da harsashi ya samu dalibai
Sojojin Operation Whirl Stroke a jihar Benue sun yi nasara kan wani kasurgumin dan ta’adda inda suka hallaka shi sai dai harsashe ya kashe daliba.
An hallaka shedanin dan bindiga, matasa sun kona fadar Sarki da harsashi ya samu dalibai Read More »