Gwamna Uba Sani ya kinkimo aikin da aka kwashe shekara 50 ana alkawarin yi a Kaduna
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya kai ziyarar gani da ido kan yadda aikin gina wani titi yake tafiya a Kaduna. Gwamnan ya ce za a kammala aikin cikin watanni tara.
Gwamna Uba Sani ya kinkimo aikin da aka kwashe shekara 50 ana alkawarin yi a Kaduna Read More »