Majalisa ta yarda Tinubu ya kashe N140bn, za a yi aiki a Abuja da jihohin Arewa 6
Majalisar Dattawa ta amince da kasafin Naira biliyan 140 ga hukumar NCDC don manyan ayyuka da gudanarwa a Abuja da jihohi shida na Arewa ta Tsakiya.
Majalisa ta yarda Tinubu ya kashe N140bn, za a yi aiki a Abuja da jihohin Arewa 6 Read More »