Hatsarin jirgi ya rutsa da ‘yan kasuwa bayan sun baro gida, an rasa rayuka
Gwamnatin jihar Kogi ta tabbatar da mutuwar mutane 26 a hatsarin jirgin ruwan da ya rutsa da yan kasuwa ranar Litinin, Gwamna Ahmed Ododo ya yi ta’aziyya.
Hatsarin jirgi ya rutsa da ‘yan kasuwa bayan sun baro gida, an rasa rayuka Read More »