Sojoji sun gwabza kazamin fada da ‘yan bindiga, an samu asarar rayuka
Dakarun sojojin Najeriya sun yi arangama da ‘yan bindiga a jihar Neja. Sojojin sun samun nasarar dakile harin na ‘yan bindiga tare da kashe da dama daga cikinsu.
Sojoji sun gwabza kazamin fada da ‘yan bindiga, an samu asarar rayuka Read More »