Abin da ka shuka: An yanke wa wasu manyan Sojojin Najeriya 4 hukuncin daurin rai da rai
Kotun soji ta yanke wa sojoji hudu hukuncin daurin rai da rai bayan kama su da laifin safarar makamai ga yan ta’adda ba bisa ka’ida ba a jihar Borno.
Abin da ka shuka: An yanke wa wasu manyan Sojojin Najeriya 4 hukuncin daurin rai da rai Read More »