Amnesty Int’l ta bukaci gwamnati ta soke hukuncin kisa a Najeriya
A baya, mun wallafa cewa kungiyar kare hakkin dan adam ta nemi mahukunta a Najeriya ta cire hukuncin kisa daga hukunec-hukuncen manyan laifuffuka.
Amnesty Int’l ta bukaci gwamnati ta soke hukuncin kisa a Najeriya Read More »