NUC ta saki sunayen jami’o’in bogi 58 da ke aiki a Najeriya, ta gargadi dalibai
Hukumar NUC ta yi gargadi ga dalibai yayin da ta fitar da sunayen jami’o’in bogi 58 da ke aiki ba bisa ka’ida ba a fadin Najeriya, suna ba da digiri marasa inganci.
NUC ta saki sunayen jami’o’in bogi 58 da ke aiki a Najeriya, ta gargadi dalibai Read More »