Abin Mamaki: Tsohon Sanata ya koma kauyensu, ya karbi sarautar Magajin Gari
Sanata Nelson Effiong, wanda ya wakilci Akwa Ibom ta Kudu daga 2015 zuwa 2019 ya zama Magajin Gari a kauyensu, ya ce lokaci ya yi da za su bar harkar siyasa.
Abin Mamaki: Tsohon Sanata ya koma kauyensu, ya karbi sarautar Magajin Gari Read More »