Wata sabuwa: Gwamnatin Tinubu ta soke wani babban shagali na ranar samun ‘yanci
Gwamnatin tarayya ta soke faretin ranar yancin kan Najeriya ta shekara 65, sakataren gwamnatin taraya, Goerge Akume ya ce lokaci ne na tunani da kishin kasa.
Wata sabuwa: Gwamnatin Tinubu ta soke wani babban shagali na ranar samun ‘yanci Read More »