Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai yi jawabi kai tsaye ga ‘yan Najeriya
Yayin da Najeriya za ta yi bikin cika shekaru 65 da samun ‘yanci. Shugaba Bola Tinubu zai yi jawabi kai tsaye ga ‘yan kasa a ranar 1 ga Oktoba, 2025.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai yi jawabi kai tsaye ga ‘yan Najeriya Read More »