Gwamna Fubara ya ziyarci Shugaba Tinubu kwanaki bayan maida shi kan kujera
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya ziyarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a fadarsa da ke Aso Rock Villa. Ziyarar na zuwa ne bayan maida shi ka mulki.
Gwamna Fubara ya ziyarci Shugaba Tinubu kwanaki bayan maida shi kan kujera Read More »