‘Yan sanda sun kama malamim addinin musulunci a jihar Bauchi
Rundunar yan sanda ta cafke wani malami a makarantar Tsangya bisa zarginsa da azabtar da dalibin makarantar a yankin karamar hukumar Darazo a Bauchi.
‘Yan sanda sun kama malamim addinin musulunci a jihar Bauchi Read More »