Rubutu kan Tinubu ya jawo an maka tsohon ‘dan takarar shugaban kasa a kotun Abuja
Gwamnatin Tarayya ta kai karar tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore gaban babbar kotun tarayya kan cin mutuncin Tinubu da ya yi a shafin X.
Rubutu kan Tinubu ya jawo an maka tsohon ‘dan takarar shugaban kasa a kotun Abuja Read More »