An yi kwanton bauna an harbe dan bindigan da ya tuba bayan fara shiga jama’a
Rundunar ‘yan sandan jihar Benue ta kama mutum daya bisa zargin harbe wani dan bindigan da ya tuba. Wasu mutane biyu ne suka harbe shi suna tafiya a babur.
An yi kwanton bauna an harbe dan bindigan da ya tuba bayan fara shiga jama’a Read More »