Babbar magana: An bada umarnin kama shugaban INEC, Farfesa Mahmud Yakubu
Babbar Kotun Tarayya mai Zama a Osogbo, babbar birnin jihar Osun ta umarci sufeta janar na rundunar yan sandan Najeriya ya cafke shugaban INEC, Mahmud Yakubu.
Babbar magana: An bada umarnin kama shugaban INEC, Farfesa Mahmud Yakubu Read More »