“Mun ceto Naira,” Tinubu ya tabo batun darajar kudin Najeriya a jawabin ranar ‘yanci
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa tsare-tsaren da ya zo da su sun daidaita farashin Naira a kasuwar musayar kudi, an daina samuk banbanci.
“Mun ceto Naira,” Tinubu ya tabo batun darajar kudin Najeriya a jawabin ranar ‘yanci Read More »