Ta fara fashewa: Tinubu na shirin nada Farfesan Arewa a matsayin shugaban INEC
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya fara karkata kan Farfesa Joash Ojo Amupitan, SAN a matsayin wanda ya kamata ya maye gurbin shugaban hukumar INEC.
Ta fara fashewa: Tinubu na shirin nada Farfesan Arewa a matsayin shugaban INEC Read More »