Jerin tsofaffin gwamnonin Najeriya 6 da suka dawo manyan sarakuna
Wasu tsofaffin ‘yan siyasa da suka taba zama gwamnoni sun dawo sarakunan gargajiya. Tsofaffin gwamnoni 6 ne a Najeriya suka taba zama sarakunan gargajiya.
Jerin tsofaffin gwamnonin Najeriya 6 da suka dawo manyan sarakuna Read More »