Gobara ta tashi a fitacciyar kasuwa a Najeriya, an yi asarar miliyoyin Naira
Gobara da ta tashi a kasuwar Bariga da ke jihar Legas ta jawo asarar miliyoyin Naira a safiyar ranar Laraba. Hukumar LASEMA ta ce shaguna 26 suka kone.
Gobara ta tashi a fitacciyar kasuwa a Najeriya, an yi asarar miliyoyin Naira Read More »