Rikicin shugabanci: Jami’an tsaro sun mamaye ginin sakatariyar jam’iyyar PDP
Jami’an tsaro sun mamaye sakatariyar PDP a Akwa Ibom yayin da ake rikici kan rushewar kwamitin gudanarwar jihar. Shugaban da aka kora ya ce suna nan daram.
Rikicin shugabanci: Jami’an tsaro sun mamaye ginin sakatariyar jam’iyyar PDP Read More »