Saura Turji: ‘Yan sanda sun cafke tantirin dan bindiga a Zamfara
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun samu nasarar cafke wani hatsabibin dan bindiga. ‘Yan sandan sun kuma kwato makamai masu tarin yawa.
Saura Turji: ‘Yan sanda sun cafke tantirin dan bindiga a Zamfara Read More »