“A tsage biri har wutsiya”: Lauya ya nemi bayani a kan tallafin da Remi Tinubu ta tara
A labarin nan, za a ji cewa wani lauya mai fafutuka, Ademiluyi ya shigar da kara a gaban wata kotun Abuja yana neman bayani a kan kudin da aka tara wa Remi Tinubu.
“A tsage biri har wutsiya”: Lauya ya nemi bayani a kan tallafin da Remi Tinubu ta tara Read More »