Buhari da ‘Yar’adua sun shiga jerin mutane sama da 100 da suka yi fice a Katsina
An tattara tarihin mutane sama da 100 da suka bayar da gudumawa wajen raya kasa a jihar Katsina. Muhammadu Buhari da Umaru Musa Yar’aduna na cikinsu.
Buhari da ‘Yar’adua sun shiga jerin mutane sama da 100 da suka yi fice a Katsina Read More »