Rashin tsaro: ‘Yan bindiga sun tilasta rufe makarantu 180 a Arewa
Rashin tsaro da ya hada da hare haren ‘yan bindiga ya tilasta rufe makarantu 188 a Arewacin Najeriya. An rufe makarantu a Katsina, Zamfara Neja da Zamfara.
Rashin tsaro: ‘Yan bindiga sun tilasta rufe makarantu 180 a Arewa Read More »