Abin takaici: Mata ta bankawa kanta wuta a gidan marigayi Tafawa Balewa a Bauchi
Rundunar yan sanda ta tabbatar da faruwar wani lamari da yatayar da hankula a Bauchi inda wata mata ta bankawa kanta a gidan marigayi Abubakar Tafawa Balewa.
Abin takaici: Mata ta bankawa kanta wuta a gidan marigayi Tafawa Balewa a Bauchi Read More »