Fusatattun matasa sun kona gidan basarake a Binuwai, sun bayyana dalilinsu
A labarin nan, za a ji cewa wasu matasa sun bayyana fushinsu a kan yadda sojoji su ka bude wa masu dawowa daga ta’aziyya wuta, an kashe mutum guda.
Fusatattun matasa sun kona gidan basarake a Binuwai, sun bayyana dalilinsu Read More »