An rage mugun iri: Sojojin sun sada hatsabibin dan bindiga da yaransa da mahaliccinsu
Yayin da an bindiga suka addabi jihar Kwara a Arewacin Najeriya, gwamnatin ta tabbatar da mutuwar daya daga cikin jagororin masu garkuwa da mutane, Maidawa.
An rage mugun iri: Sojojin sun sada hatsabibin dan bindiga da yaransa da mahaliccinsu Read More »