‘Yan bindiga dauke da makamai sun sace dan majalisa a Filato
‘Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari Filato sun sace dan majalisa mai wakiltar Pankshin, Hon Laven Denty. Har yanzu ba a samu bayanin ‘yan sanda ba.
‘Yan bindiga dauke da makamai sun sace dan majalisa a Filato Read More »