Katsina: An tsinci gawar jami’in Kwastam bayan kwana da mata 3 a otal
Hukumar Kwastam ta tabbatar da samun rahoton samun gawar wani jami’inta a dakin otal da ake zargin ya kwana da mata uku a Katsina inda ta ana ana ci gaba da bincike.
Katsina: An tsinci gawar jami’in Kwastam bayan kwana da mata 3 a otal Read More »