Mutuwa ta taba manyan sarakuna, Sarkin Ruman Katsina ya riga mu gidan gaskiya
An tabbatar da rasuwar Sarkin Ruman Katsina wanda shi ne Hakimin Batsari, Alhaji Tukur Ma’azu bayan fama sa doguwar rashin lafiya, yana da shekaru 74.
Mutuwa ta taba manyan sarakuna, Sarkin Ruman Katsina ya riga mu gidan gaskiya Read More »