NNPCL ya bayyana asarar da aka tafka sakamakon yajin aikin PENGASSAN
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL), ya tabo batun illar da yajin aikin kungiyar manyan ma’aikatan man fetur na kasa (PENGASSAN) ya jawo a kasa.
NNPCL ya bayyana asarar da aka tafka sakamakon yajin aikin PENGASSAN Read More »