“Ku daina”: Tinubu ya yi nasiha ga ‘yan Najeriya kan wata mummunar dabi’a
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi muhimmin kira ga ‘yan Najeriya. Shugaba Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya su daina yin kalamai marasa kyau a kan kasar.
“Ku daina”: Tinubu ya yi nasiha ga ‘yan Najeriya kan wata mummunar dabi’a Read More »