Gwamna Abba ya kaddamar da shirin matasa, kowane zai samu N150,000 a Kano
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya kaddamar da shirin tallafawa matasa, sama da mutane 5000 a kashin farko za su samu N150,000 kowane daya.
Gwamna Abba ya kaddamar da shirin matasa, kowane zai samu N150,000 a Kano Read More »