Ana take su: Sanusi II ya faɗi ƙoƙarin da ya yi wurin tabbatar da yi wa mata gata
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bukaci ba mata dama a siyasa da kuma harkokin kasuwanci inda ya tuna sauyin da ya kawo lokacin da yake gwamnan CBN.
Ana take su: Sanusi II ya faɗi ƙoƙarin da ya yi wurin tabbatar da yi wa mata gata Read More »