An kwantar da gwamna a asibiti daga tafiya wani aiki a kasashen waje? Gaskiya ta fito
Gwamna Francis Nwifuru ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa tafiyar da ya yi zuwa kasashen ketare neman magani ya je, ya ce babu abin da ke damunsa.
An kwantar da gwamna a asibiti daga tafiya wani aiki a kasashen waje? Gaskiya ta fito Read More »