Ana bikin murnar ‘yancin kai, Akpabio ya yi wa Shugaba Tinubu albishir kan zaben 2027
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ga gayawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu cewa akwai wasu karin gwamnonin adawa da za su dawo APC.
Ana bikin murnar ‘yancin kai, Akpabio ya yi wa Shugaba Tinubu albishir kan zaben 2027 Read More »