Sokoto, Kebbi da jihohin Arewa 5 za su fuskanci ambaliya, gwamnati ta yi gargadi
Gwamnati ta gargadi jihohi bakwai na Arewa kan ambaliya daga 1 zuwa 3 ga Oktoba 2025, inda Kebbi ta fi fuskantar hadari yayin da NEMA ta ce mutum 230 sun mutu.
Sokoto, Kebbi da jihohin Arewa 5 za su fuskanci ambaliya, gwamnati ta yi gargadi Read More »